Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya gaida malamai tare da taya su murna
2019-09-10 15:27:59        cri

Yau ce ranar malamai ta kasar Sin karo na 35, an kuma gudanar da taron taya murnar ranar malamai, da bayar da lambar yabo ga malamai na shekarar 2019 a yau Talata a nan birnin Beijing.

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da wakilan wadanda suka samu lambobin yabo tare da taya su murna, kuma ya gaida da dukkanin malamai da masu ba da ilmi a kasar. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China