2019-09-09 19:34:30 cri |
Xi, wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS kana shugaban hukumar kolin sojojin kasar, ya bayyana hakan ne, yayin da ya ke ba da amsar wasikar da wasu manyan masana 8 daga dakin karatun kasar suka rubuta masa.
A bana ne dai, dakin karatun kasar ke bikin cika shekaru 110 da kafuwa.(Ibrahim)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China