Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Manzon musamman na shugaban Sin zai halarci taron makokin Mugabe
2019-09-12 15:33:28        cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Sin Hua Chunying ta sanar a yau cewa, bisa gayyatar da gwamnatin kasar Zimbabwe ta yi, manzon musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping kuma mataimakin shugaban majalisar bada shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin Gu Shengzu zai tashi zuwa birnin Harare na kasar Zimbabwe don halartar taron makokin tsohon shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe da za a yi a ranar 14 ga wannan wata. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China