![]() |
|
2019-08-26 20:23:23 cri |
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bukaci da a kara zage damtse wajen inganta tsarin raya tattalin arzikin yankuna da ci gaba mai inganci, da daga matsayi da kara karfin rukunin masana'antu.
Xi wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, kana shugaban askarawan kasar, ya bayyana hakan ne, yayin taron babban kwamitin harkokin kudi da tattalin arziki karo na biyar, wanda har shi ne shugaban kwamitin.(Ibrahim)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China