Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An gudanar da gwajin jirgin ruwan farko na kasar Sin mai nauyin ton 4000 da ake kira Dayang
2019-08-26 14:59:04        cri
A ranar 24 ga wata an gudanar da gwajin jirgin ruwan farko na kasar Sin mai nauyin ton 4000, da ake kira Dayang, daga Guangzhou zuwa kudancin kasar Sin domin gwajin tsarin aikin kayayyakin jirgin ruwan a cikin teku. Sabon jirgin ruwan tekun yana da wasu muhimman al'amurra da suka hada da karancin amfani da man fetur, karancin kashe kudade wajen kula da shi, karancin fitar da sinadarai masu gurbata yanayi, rashin kara mai yawa, hanyoyin sadarwa cikin sauri da samar da isasshen wajen aje kayayyakin. (Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China