Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin ta harba sabon samfurin tauraron dan adam zuwa sama
2019-07-26 17:49:59        cri
Kasar Sin ta samu nasarar harba wasu rukunin sabbin taurarin dan adam zuwa sararin samaniya daga cibiyar harba tauraron dan adam ta Xichang na lardin Sichuan dake kudu maso yammacin kasar Sin a ranar Juma'a.

Sabon tauraron dan adam din wanda ya riga ya fara shawagi a sama kamar yadda aka tsara, kuma za'a yi amfani da shi ne wajen kula da yanayin maganadisu da sauran wasu ayyukan gwaje gwajen fasahar zamani.(Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China