Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin za ta rage manyan ajujuwa domin inganta ilimi
2019-07-18 09:49:59        cri

Kasar Sin na shirin kawar da manyan ajujuwa dake iya daukar dalibai sama da 66 a matakan makarantun firamare da midil a kasar baki daya ya zuwa shekarar 2020.

A cewar daftarin hadin gwiwa da ma'aikatar kula da ilimi da raya kasa da aiwatar da gyare-gyare da ma'aikatar kula da harkokin kudi ta kasar suka fitar, za a bukaci hukumomin yankuna su kafa kananan makarantu a yankunan karkara da makarantun kwana a birane, tare da inganta yanayin makarantun, ta hanyar gina dakunan cin abinci da wuraren motsa jiki da wasanni. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China