Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi da Moon sun gana gabanin taron kolin G20
2019-06-27 20:49:49        cri

A yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na kasar Koriya ta kudu Moon Jae-in suka gana don kara daga matsayin alakar dake tsakaninsu zuwa alakar moriyar juna, ta yadda za su kare tsarin kasancewar bangarori daban-daban, da yin ciniki cikin 'yanci da tsarin tattalin arzikin duniya mai salon bude kofa ga kowa.

A yau ne shugaba Xi ya isa birnin Osaka na kasar Japan, don halartar taron kolin kungiyar kasashe 20 masu karfin tattalin arziki na G20 bisa gayyatar firaministan kasar Japan Shinzo Abe.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China