![]() |
|
2019-06-23 15:14:52 cri |
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin zai halarci taron kolin kungiyar kasashe 20 masu karfin tattalin arziki na G20 karo na 14, wanda za'a gudanar a birnin Osaka, na kasar Japan, tsakanin ranar 27 zuwa 29 ga watan Yuni, bisa goron gayyatar da firaiministan Japan Shinzo Abe ya yi masa, mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang shi ne ya bayyana hakan a yau Lahadi.(Ahmad Fagam)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China