![]() |
|
2019-06-21 10:38:17 cri |
Shugabannin kasashen Sin da Korea ta Arewa, sun amince a jiya Alhamis, su hada hannu wajen samar da makoma mai kyau ga dangatakar dake tsakanin jam'iyyu da kasashensu, a wani sabon mafari na tarihi.
An cimma daidaito ne yayin da ake tattaunawa tsakanin Xi Jinping, Sakatare Janar na kwamitin tsakiya na JKS, kuma shugaban kasar, da kuma Kim Jong Un, shugaban jam'iyyar 'yan kwadago WPK, kuma jagoran Jamhuriyar Demokuradiyyar Al'ummar Korea ta Arewa. (Fa'iza Mustapha)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China