Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ba ta amince a yi amfani da batun fitar da sinadarin Rare Earth da take yi zuwa sauran kasashe wajen kawo cikas ga ci gabanta ba
2019-06-17 16:36:17        cri
Kakakin kwamitin raya kasa da yin kwaskwarima na kasar Sin Meng Wei ya bayyana a yau a nan birnin Beijing cewa, Sin tana son yin amfani da albarkatu da kayayyakin sinadarin Rare Earth don biya bukatun samun ci gaba na kasashen duniya, amma ba ta amince a yi amfani da batun fitar da sinadarin da take yi wajen yi wa ci gabanta tarnaki ba. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China