Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kungiyar kasashe renon Ingila ta Beijing ta gudanar da taronta na shekara a harabar ofishin Jakadancin Nijeriya
2019-06-15 14:55:28        cri

 

 

 


A Yau Asabar ne Kungiyar kasashe renon Ingila ta Beijing ta gudanar da taronta na shekara a harabar ofishin Jakadancin Nijeriya, a wani yanayi mai kama da baje kolin al'adu.

Kungiyar kasashe renon Ingila ta Beijing, kungiya ce da matan Jakadun kasashe renon Ingila suka kafa a shekarar 1993.

Kungiyar kan shirya taro ne a duk shekarar, domin tara kudi ga mabukata. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China