Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An yi bikin musayar al'adun Sin da Najeriya a Beijing
2019-06-14 17:33:46        cri

 

 

 


An bude taron musayar al'adun kasar Najeriya da kasar Sin a Beijing fadar mulkin kasar Sin. Taron ya samu halartar al'ummomi masu yawa daga Najeriya da kasar Sin, har ma da wasu kasashen waje.

An nuna fasahohi masu alaka da kide-kide da raye-raye da wasan kwaikwayo dake bayyana al'adun kasashen biyu. Haka zalika bikin ya samu halartar wakilan ofishin jakadancin Najeriya a kasar Sin, da wakilai daga ofishin kasuwancin Najeriya dake birnin Shanghai da dai sauransu. (Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China