Yawan kudin waje da aka ajiye a Sin ya karu da dala biliyan 6.1 a watan Mayu
Bisa kididdigar da hukumar kula da kudin waje ta kasar Sin ta yi a yau, ya zuwa karshen watan Mayu na shekarar 2019, yawan kudin waje da aka ajiye a kasar Sin ya kai dala biliyan 3101, wanda ya karu da dala biliyan 6.1 bisa na watan Afrilu, saurin karuwarsa ya kai kashi 0.2 cikin dari. (Zainab)
Labarai masu Nasaba