Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta fadakar da dalibai Sinawa masu zuwa Amurka karatu
2019-06-03 19:12:33        cri

Ma'aikatar ilimi ta kasar Sin, ta ja hankalin dalibai, da masana Sinawa masu sha'awar zuwa Amurka karo karatu, da su rika auna yiwuwar fuskantar matsaloli da ka iya bullowa game da neman Visar Amurka.

Ma'aikatar ta ce yana da kyau Sinawa su rika duba irin yanayin da za su iya fuskanta a Amurka domin su yi kyakkyawan shirin tunkarar hakan.(Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China