Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kamfanin Huawei na da karfi wajen ci gaba da yin amfani da tsarin Android
2019-05-21 10:31:35        cri

Bayan da kamfanin Google na kasar Amurka ya sanar da dakatar da baiwa Huawei damar amfani da mahajar Android, kamfanin Huawei na kasar Sin ya bayyana a jiya Litinin cewa, yana da karfin ci gaba da yin amfani da tsarin na Android, kuma matakin na Google ba zai yi wani tasiri ga hidimar da wayar salula da pad na Huawei ko na Honor suke samarwa ba. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China