Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya taya Joko Widodo murnar sake zama shugaban Indonesia
2019-05-21 20:41:24        cri

Yau Talata shugaba Xi Jinping na kasar Sin, ya aike da sakon taya murna ga takwaransa na kasar Indonesia Joko Widodo, inda a madadin gwamnatin Sin da jama'ar kasar da kuma shi kansa, ya taya shugaban Indonesia murnar sake zama shugaban kasa. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China