Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi zai gabatar da jawabi yayin taron tattaunawa na al'ummun Asiya
2019-05-09 19:32:31        cri
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin, zai gabatar da jawabi yayin taron tattaunawa na al'ummun Asiya, wanda zai gudana a ranar 15 ga watan nan na Mayu a birnin Beijing.

Da yake tabbatar da hakan yayin wani taron manema labarai, mataimakin jagoran sashen watsa bayanai na kwamitin kolin JKS, kuma daraktan ofishin watsa bayanai na majalissar gudanarwar ta Sin Xu Lin, ya ce wakilai daga kasashen Asiya 47, da na sauran wasu kasashen dake wajen nahiyar za su halarci taron. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China