in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Husni Mubarak ya sami 'yanci na wucin gadi
2013-12-09 16:20:17 cri

Ranar 22 ga watan Agusta, bangaren masu gabatar da kara na kasar Masar ya umurci gidan yarin Tora da ke birnin Alkahira da ya 'yantar da tsohon shugaban kasar Husni Mubarak a matsayi na wucin gadi. Inda aka umarci kai shi asibitin sojoji dake Maadi cikin jirgin sama mai saukar ungulu na soja, domin ya samu kulawar likitoci a matsayin dauri talala.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China