in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Masar ta sanar da dakatar da huldar diplomasiyya da Sham
2013-12-09 16:13:25 cri

Ranar 15 ga watan Yuni, shugaba Mohamed Morsy na kasar Masa ya sanar a birnin Alkahira, hedkwar kasar cewa, gwamnatin Masar ta tsai da kudurin dakatar da huldar diplomasiyya da gwamnatin Bashar al-Assad na kasar Sham, ta kuma kirawo jakadanta da ke Sham, tare da rufe ofishin jakadancinta dake kasar.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China