in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasancewar kasar Sin a taron mdd akan matsalar tattalin arziki da kuma matsalar yan gudun hijira, ya ja hankalina da sauran jama'ar kasa da kasa
2016-09-21 14:49:37 cri

A matsayin kasar Sin kasa ta 2 a dud duniya wajen karfin tattalin arziki, kana kasa mai bin manufar samar da zaman lafiyar al'umma, tana iya taka muhimmiyar rawa sosai bisa taron mdd akan matsalar tattalin arziki da kuma batun karuwar yan gudun hijira a fadin duniya, masamman ma ganin yadda ake ci gaba da yaki a kasar Syria yayinda yan gudun hijira na Syria ke kara kaimi wajen fucewa daga kasar Syria zuwa sauran kasashen makwabta da kuma nahiyar turai. Hakika kasar Sin a taron mdd na birnin New York na kasar Amurka, da alamu taron zai samar da mafita bisa makasudun shirya taron.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v Bikin shekaru 75 da kafuwar CRI 2016-09-18 12:41:11
v Sin da Afirka 2016-09-14 19:07:43
v Sako daga malam Ali Buge Kiragi a jihar Yobe ta Nijeriya 2016-09-14 18:18:55
v Taron G20 a birnin Hangzhou ya sami nasara! 2016-09-13 08:55:50
v *NI DA CRI*Tasirin kasar Sin a kewayenku 2016-09-13 08:50:08
v Kacici-kacici 2016-09-09 08:50:54
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China