in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sako daga malam Ali Buge Kiragi a jihar Yobe ta Nijeriya
2016-09-14 18:18:55 cri

Bikin liyafar sallah ya samu halartar membobin club din cri Hausa listeners club na jihar Yobe. Jama'ar da aka gaiyata daga kananan hukumomin jihar su 17 da suka hada da: Potiskum, Nguru, Machina, Nangere, Fune, Gujba, Geidam, Tarmowa, Fika, Jakusko da kuma Damaturu babbar birnin jihar Yobe. Taron wanda aka gudanar da shi a garin Gashua, ya samu halartar mutane da dama daga fadin jihar Yobe.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China