A kwana a tashi asarar mai rai, yau dai Allah cikin ikonsa ya bamu ikon ganin karshen shekarar turawa ta 2015 data kunshi abubuwa iri daban daban masu kyau da marasa kyau, daga karshe nake addu'ar Allah kasa mun shiga wannan sabuwar shekara ta 2016 a sa'a, ka sadamu da dukkan alkhairan dake kunshe a cikinta, abubuwan kin dake tattare da ita Allah ka nisantar damu daga amin.
Ra'ayin Isuhun Diyla Paki Kofar Gabas, a jahar Kaduna