in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya gana da shugaban kasar Turkiyya
2019-07-02 21:16:09 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da takwaransa na Turkiyya Racep Tayyip Erdogan a babban dakin taruwar jama'a dake nan birnin Beijing.

Yayin zantawar su a yau Talata, shugaba Xi ya yi alkawarin aiwatar da matakan bunkasa tsare tsaren hadin gwiwa tsakanin kasar sa da Turkiyya, ta yadda sassan biyu za su samu damar yin aiki tare domin inganta kawancen su.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China