in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#EXPO2019#Xi Jinping: Ana fatan yada tunanin neman ci gaba ba tare da gurbata muhalli ba a duk duniya
2019-04-28 20:37:34 cri
A yau da dare a nan Beijing, aka shirya bikin kaddamar da baje kolin lambunan shakatawa na kasa da kasa na shekarar 2019 a nan Beijing. A cikin jawabin da ya gabatar a yayin bikin, shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya bayyana cewa, babban jigon wannan baje koli shi ne "Zaman rayuwa maras gurbata muhalli, domin kafa kyakkyawan muhalli". Ana fatan dan Adam zai girmama halittu da kuma zama wani bangare na halittu, ta yadda za su iya jin dadin zama a duniya. Yankin da ake shirya baje kolin lambunan shakatawa na kasa da kasa na Beijing yana cikin tsaunuka da kuma tafkoki masu ni'ima. Mr. Xi yana kuma fatan za a iya yada tunanin neman ci gaba ba tare da gurbata muhalli ba a duk duniya. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China