in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#EXPO2019#Xi Jinping: Kyautata muhallin rayuwa zai samar da karfin kawo arziki
2019-04-28 20:37:16 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping a yau Lahadi ya bayyana wa baki mahalarta bikin kaddamar da baje kolin lambunan shakatawa na kasa da kasa na Beijing cewa, kyautata muhallin rayuwa zai samar da karfin kawo arziki. Ya ce, muhalli mai inganci shi ne arziki, kuma ya kamata a bunkasa tattalin arziki da zaman al'umma ba tare da gurbata muhalli ba. (Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China