in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An sanya dokar takaita zirga zirga a Sri Lanka bayan adadin wadanda suka mutu sanadin hare hare ya karu zuwa 192
2019-04-21 21:01:59 cri

Hukumomin a kasar Sri Lanka, sun ce hare-haren da aka kai kasar yau Lahadi, sun yi sanadin mutuwar mutane 192 tare da jikkata wasu sama da 470, inda kuma aka sanya dokar takaita zirga-zirga a fadin kasar.

Jimilar hare-hare 8 aka kai kasar kawo yanzu, inda aka kai 6 da safe, wasu 2 kuma da rana. An ayyana dokar takaita zirga zirgar ne daga karfe 6 na yammacin yau, zuwa karfe 6 na safiyar gobe Litinin. (Fa'iza Msutapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China