in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Birnin Ala'er na jihar Xinjiang ya shawo kan kwararar hamada ta hanyar dasa bishiyoyi
2019-04-15 11:46:25 cri

Sansanin rukuni na 11 na karamar bataliyan sojoji masu aikin raya jihar Xinjiang yana garin Huaqiao da ke birnin Ala'er, wanda yake bakin hamadar Taklamakan, inda babu wani kyakkyawan muhallin halittu. Amma a 'yan shekarun nan da suka wuce, mutanen yankin sun himmatu wajen gudanar da shirin gwaji na shawo kan kwararar hamada tare da raya masana'antu don kyautata muhalli, inda ake dasa wasu bishiyoyi da yin shuke-shuken domin samun kudi.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China