in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin ya dawo Beijing
2019-04-13 19:53:09 cri

Yau Asabar firaministan kasar Sin Li Keqiang ya dawo Beijing bayan ya halarci taron shugabannin kasar Sin da kungiyar tarayyar Turai karo na 21, da taron shugabannin kasashen Sin da yankunan tsakiya da gabashin Turai karo na 8, tare da yin ziyarar aiki a kasar Croatia. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China