in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yuyao na Zhejiang: Za a bude taron baje kolin mutum-mutumin inji na kasar Sin karo na 6
2019-03-01 15:08:15 cri

Za a gudanar da taron baje kolin mutum-mutumin inji na kasar Sin karo na 6 daga ranar 8 zuwa ranar 10 ga watan Mayun bana a birnin Yuyao da ke lardin Zhejiang a gabashin kasar Sin.

Babban taken taron shi ne hada na'urori tare bisa basira da kuma bai wa abubuwa basira. Taron dai zai sa kaimi kan hadewar mutum-mutumin inji da kuma tsarin na'urorin dake kwaikwayon tunanin dan-Adam da fasahar na'urori masu sarrafa kansu, da fadada yin amfani da mutum-mutumin inji a mabambantan sana'o'i, a kokarin kawo wa jama'a alheri. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China