Yankin Xinjiang yana gudanar da ayyukan yaki da ta'addanci, tare da magance ta'addanci gaba daya, wanda ya hada da aikin yaki da ta'addanci da tabbatar da hakkin dan Adam, wata muhimmiyar hanya da ake yi amfani ita ce kafa cibiyar horar da kwararru ta musamman, inda ake horar da mutanen da ra'ayin ta'addaci da tsattauran ra'ayi suka yi masu tasiri sosai, wadanda laifinsu ba su da tsanani, ko soke yanke hukunci gare su. (Zainab)