in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sanannun 'yan jaridun kasashen dake kan hanyar siliki sun ziyarci KaShGar
2019-01-14 15:47:01 cri

A jiya Lahadi, wasu sanannun 'yan jaridun kasashen dake kan hanyar siliki sun ziyarci tsohon gari na KaShGar dake jihar Xijiang ta kasar Sin, inda suka gane ma idanunsu yadda ake kare al'adun gargajiya da muhalli na wannan tsohon gari, wanda ke da muhimmin matsayi kan hanyar kasuwanci,wadda ta hada kasashen Turai da yammacin kasar Sin. (Bello Wang)


1  2  3  4  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China