in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tawagogin tattalin arziki da cinikaya na Sin da Amurka suna mu'ammala yadda ya kamata
2018-12-06 20:52:55 cri
Kakakin ma'aikatar kasuwancin kasar Sin Gao Feng ya bayyana a yau Alhamis a nan birnin Beijing cewa, yanzu haka tawagogin tattalin arziki da cinikayya na kasashen Sin da Amurka suna yin cudanya da hadin kai yadda ya kamata, kuma kasar Sin na cike da imanin cimma yarjejeniya a cikin kwanaki 90 masu zuwa.

Gao ya bayyana haka ne a gun taron manema labaru da aka shirya a yau, inda ya kara da cewa, a nan gaba tawagogin za su yi kokarin tabbatar da hakikanan abubuwa game da matsayar da shugabannin kasashen biyu suka cimma. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China