in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hadin gwiwar "Ziri daya da hanya daya" a Afirka
2018-09-03 15:34:42 cri

An kafa ma'aikatar mulmula karfe a birnin Lagos na kasar Nijeriya, bisa hadin gwiwar kasar Nijeriya da kasar Sin, ma'aikaci mazauni wurin ya yi farin ciki kwarai da gaske sakamakon amfani da na'urar zamani.

Ma'aikatan Afirka wadanda suke aiki cikin ma'aikatar takalma ta kasar Sin dake birnin Kano a kasar Nijeriya.

Ma'aikacin hakar ma'adinai yana hutu, a wurin hakar ma'adinai dake birnin Johannesburg na kasar Afirka ta Kudu.

Wani manomin dake daukar shinkafa yana tafiya cikin gandun noma na zamani da aka samar bisa hadin gwiwar Sin da Nijeriya a jihar Kebbi ta kasar Nijeriya.

1  2  3  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China