in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hadin gwiwar "Ziri daya da hanya daya" a Afirka
2018-09-03 15:34:42 cri
Yanzu haka taron kolin dandalin tattaunawa tsakanin kasar Sin da kasashen Afirka na shekarar 2018 na ci gaba da gudana a nan birnin Beijing, kuma shekarar bana ita ce ta cika shekaru 5 tun bayan da fitar da shawarar "Ziri daya da hanya daya".

A halin yanzu, kasashen Afirka suna dukufa wajen neman ci gaba da kansu, yayin da kuma ake raya ayyukan masana'antu da neman ci gaba. Bangarori daban daban na kasashen Afirka, na sa ran taron FOCAC na wannan karo, zai iya inganta shirin "Ziri daya da hanya daya", domin ba da taimako gare su wajen neman bunkasuwa, yayin da ake habaka hadin gwiwa tsakanin Sin da Afirka.

Yara suna wasa a karkashin babbar gada da motoci ke bi a jihar Neja ta kasar Nijeriya.

Wani jirgin kasa na lantarki da aka kera bisa ma'aunin kasar Sin, yana tafiya kan layin dogo a jihar Kaduna na kasar Nijeriya.

Ma'aikata mazauna wurin, wadanda aka yi ayyukan gina layin dogo a birnin Abuja na kasar Nijeriya tare da su.

1  2  3  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China