in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Alibaba ya yi wa Amazon zarra inda ya zama kamfanin kasuwanci na intanet mafi girma a duniya
2017-10-11 15:29:49 cri

Babban kamfanin kasuwanci ta intanet na kasar Sin Alibaba, ya yi takwaransa na Amurka wato Amazon zarra, tare da kasancewa kamfanin kasuwanci ta intanet mafi girma a fadin duniya, inda darajar kamfanin dake da mazauni a birnin Hangzhou na kasar Sin a yau Talata, ya kai dala biliyan 470. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China