in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya aike da sakon ta'aziyya ga Trump sakamakon hasarar rayuka a harbe-harben Las Vegas
2017-10-03 12:09:19 cri

A jiya Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon ta'aziyya ga takwaransa na Amurka Donald Trump, sakamakon harbe-harben da aka yi a Las Vegas na jihar Nevada ta Amurka.

Harbe-harben wanda ya yi sanadiyyar hasarar rayuka masu yawa, shugaba Xi ya nuna juyayi ga gwamnatin Amurka da jama'ar kasar, tare da yin ta'aziyyar wadanda lamarin ya rutsa da su, kana shugaba kasar ta Sin ya yi fatan samun sauki cikin hanzari ga wadanda suka jikkata.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China