in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kurdawan Iraki sun fara kada kuri'ar jin ra'ayin jama'a game da 'yancin yankinsu
2017-09-25 13:41:06 cri
A yau ne Kurdawan Iraki suka fara kada kuri'ansu a zaben kuri'ar jin ra'ayin jama'a da zai kai ga baiwa yankin na Kurdawa 'yanci da ma yankunan da a halin yanzu ake takaddama a kansu karkashin yankin dake kokarin ballewa. (Ibrahim)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China