in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta yi tir da hare-haren ta'addanci da aka kai kasar Iran
2017-06-08 20:34:29 cri
Yau Alhamis, mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, Madam Hua Chunying ta yi Allah wadai da hare-haren ta'addancin da aka kai kwanan baya a birnin Tehran na kasar Iran.

A jiya Laraba ne dai aka kaddamar da tagwayen hare-haren ta'addanci a birnin na Tehran. Kana yau Alhamis da maraice, Iran ta sanar da cewa, adadin yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren ya karu zuwa mutum 17, haka kuma an bayyana takaitaccen tarihin 'yan ta'addan da suka kaddamar da hare haren su biyar. (Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China