in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin wajen Burundi zai kawo ziyara kasar Sin
2017-03-10 19:30:51 cri

Yau Jumma'a ne Geng Shuang, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ya sanar da cewa, Alain Aimé Nyamitwe, ministan harkokin waje da dangantaka da kasashen waje na kasar Burundi zai kawo ziyara kasar Sin daga ranar 13 zuwa 19 ga wannan wata. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ga Wasu
v Shugaban Sin ya gana da takwaransa na Burundi 2014-08-16 16:47:14
Ga Wasu
v Shugaban Sin ya gana da takwaransa na Burundi 2014-08-16 16:47:14
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China