in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta kafa sabon tarihi a fannin sayar da motoci a shekarar 2016
2016-12-15 20:16:25 cri

Alkaluma na nuna cewa, kasar Sin ta sake kafa sabon tarihi a duniya a fannin sayar da motoci a wannan shekarar ta 2016. Kuma yanzu haka kasuwarta tana ci gaba da bunkasawa.

Kungiyar kamfanonin kera motoci ta kasar ta bayyana cewa, daga watan Janairu zuwa Nuwamban wannan sheaka, an sayar da motocin da yawansu ya kai miliyan 25 a kasar Sin, karuwar kashi 14.1 cikin 100. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China