in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Raya sha'anin maganin gargajiya na kasar Sin ya zama manufar kasar Sin
2016-12-06 19:41:36 cri
Takardar bayani da majalidar gudanarwar kasar Sin ta gabatar a yau Talata, ta bayyana irin muhimmancin da Sin ta bayar ga sha'anin raya maganin gargajiya na kasar.

A shekarar 2016, kwamitin tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta Sin da majalisar gudanarwar kasar suka gabatar da shirin inganta harkokin kiwon lafiya a kasar Sin nan da shekarar 2030", wannan wani mataki ne na kokarin da ake na inganta harkokin kiwon lafiya a kasar Sin a cikin shekaru 15 masu zuwa, inda aka gabatar da ayyuka da matakai da za su farfado da sha'anin maganin gargajiya na kasar Sin da bada hidimar kiwon lafiya a kasar. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China