in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bankin duniya na tallafawa ci gaban noma a Congo
2016-12-01 10:55:27 cri

Wakilin bankin duniya dake kasar Congo, Djibrilla Issa, ya sanar a ranar 30 ga watan Nuwamba a Brazzaville cewa, hukumarsa ta samar da wani tallafin kudi na dalar Amurka miliyan 10 domin tallafawa tsarin bunkasa noma a wanna kasa. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China