in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Congo ta ki amince da matsayin 'yan gudun hijira ga masu neman hijira 1.500
2016-11-21 12:04:38 cri

Fiye da masu neman hijira 1500 aka karyata bukatarsu a kasar Congo, inda kasar ta hana su matsayin 'yan gudun hijira, in ji shugaban kungiyar kare 'yancin dan adam da fursunoni (ADHUC), mista Loamba Moke a ranar Lahadi a birnin Brazzaville. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China