in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban kasar Xi ya nuna juyayi ga rasuwar Fidel Castro
2016-11-30 20:25:03 cri

A jiya Talata ne, mataimakin shugaban kasar Sin Li Yuanchao kana manzon musamman na shugaban kasar, ya tafi kasar Cuba, don nuna juyayi ga rasuwar Fidel Castro, jagoran juyin juya hali na kasar.

A madadin shugaba Xi Jinping da jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, gwamnati da kuma jama'ar kasar, Li ya mika ta'aziyya game da rasuwar Fidel Castro. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China