in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya nuna ta'aziyya ga rasuwar Fidel Castro
2016-11-29 12:00:47 cri
A yau Talata da safe ne, babban daraktan kwamitin tsakiya na JKS kuma shugaban kasar Sin, shugaban kwamitin aikin soja na tsakiya Xi Jinping ya je ofishin jakadancin kasar Cuba da ke kasar Sin don mika ta'aziyya dangane da rasuwar Jagoran juyin juya halin kasar Fidel Castro.(Kande Gao)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China