in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Musulman yankin Kashi na jihar Xinjiang suna yi bikin babbar sallah
2016-09-12 11:22:46 cri

 

A yau Litinin ne al'ummar musulmi ke murnar babbar Sallah.

A 'yan kwanakin da suka wuce ne, musulmai a yankin Kashi na jihar Xinjiang ta kasar Sin suka yi share-share, da sanya sabbin tufaffi, tare kuma da shirya abinci masu dadi, don maraba da dangogi da abokai da za su kawo musu ziyara a gidajensu don murnar babbar Sallah. Rahotanni na cewa, kasuwannin sayar da abincin halal, da kantuna daban daban dake wurin sun shirya sosai domin samar da isassun kayayyakin da jama'a za su bukata. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China