in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An soma aikin haji na shekarar 2016
2016-09-10 18:26:41 cri
A daren jiya Jumma'a, musulmai kusan miliyan biyu da suka fito daga wurare daban daban na duniya sun soma aikin haji na bana a Mekka.

Hukumomin tsaro na kasar Saudiyya sun dauki matakai masu tsanani don hana hadari da ayyukan kai farmaki, ciki har da aika da ma'aikata dubu 100 masu aikin tsaro, da kwana-kwana, da tattara bayanai da dai sauransu a duk Makka baki daya.

Baya ga haka, kasar Saudiyya ta kuma aika da hukumomin jiyya kimanin 400, da ma'aikatan jiyya dubu 26 don ba da hidima ga mahajjata. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China