in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakilin Sin ya yi kira da a nemi hanya mafi dacewa wajen samun zaman lafiya a kasar Sudan ta Kudu
2016-07-30 16:39:54 cri
A jiya Juma'a 29 ga wata, zaunannen wakilin Sin dake MDD Liu Jieyi ya yi kira da a nemi hanya mafi dacewa wajen samun zaman lafiya a kasar Sudan ta Kudu bisa tushen girmama ikon mulkin kasar. Kana ya yi kira kan tabbatar da tsaron masu kiyaye zaman lafiya na MDD dake wannan kasa. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China