in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Congo Brazzaville ta yi kira da a warware batun tekun kudancin kasar Sin ta hanyar yin shawarwari cikin lumana
2016-06-22 10:36:36 cri
Gwamnatin kasar jamhuriyyar Congo Brazzaville ta bayar da sanarwa a daren ranar 20 ga wata, inda ta yi kira ga kasashen da batun tekun kudancin kasar Sin ya shafa da su warware batun ta hanyar yin shawarwari bisa tushen fahimtar juna,kuma ba tare da tsoma baki daga kasashen waje.

Sanarwar ta bayyana cewa, a ganin gwamnatin Congo Brazzaville, kamata ya yi bangarori daban daban su gano bakin zaren warware batun cikin lumana, bisa ka'idojin sanarwar ayyukan bangarori daban daban da batun tekun kudancin kasar Sin ya shafa da kuma tsarin yarjejeniyar dokokin teku na MDD. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China